Skip to content

Hausa Bible

Luka 5:36

Sai Yesu ya ba su wani misali ya ce, “Ba wanda zai yage ƙyalle daga sabuwar riga yă yi wa tsohuwar riga faci da shi. Idan ya yi haka, sai yă zama ya naɗe sabuwar rigarsa, kuma facin ba zai yi wa tsohuwar rigar kyau ba.

Open Bible reader