Skip to content

Hausa Bible

Luka 5:30

Amma Farisiyawa da malaman Koyarwar Musa suka fara gunaguni, suna ce wa almajiran Yesu, “Don me kuke ci, kuke kuma sha tare da masu karɓar haraji da masu zunubi?”

Open Bible reader