Hausa Bible
Luka 5:29
Sai Lawi ya shirya babban biki a gidansa, ya kuma gayyaci Yesu. Masu karɓar haraji da yawa tare da waɗansu mutane suna nan suna cin abinci tare da su.
Open Bible readerHausa Bible
Sai Lawi ya shirya babban biki a gidansa, ya kuma gayyaci Yesu. Masu karɓar haraji da yawa tare da waɗansu mutane suna nan suna cin abinci tare da su.
Open Bible reader