Skip to content

Hausa Bible

Luka 5:17

Wata rana Yesu yana koyarwa sai waɗansu Farisiyawa da malaman Koyarwar Musa waɗanda suka zo daga kowane ƙauye da yake a yankin Galili, da na Yahudiya, da kuma daga birnin Urushalima, suna zaune a wurin. Ikon Ubangiji kuwa yana tare da shi domin yă warkar da masu ciwo.

Open Bible reader