Hausa Bible
Luka 4:18
“Ruhun Ubangiji yana a kaina, domin ya keɓe ni in kawo wa matalauta labari mai daɗi. Ya aike ni in yi shela cewa waɗanda suke a ɗaure za a sake su, makafi za su sami ganin gari, waɗanda aka danne za su sami ˈyanci.
Open Bible reader