Hausa Bible
Luka 3:22
Ruhu Mai Tsarki ya sauko a kansa a kamannin kurciya. Sai aka ji wata murya daga sama ta ce, “Kai ne Ɗana, wanda nake ƙauna. Ina jin daɗinka ƙwarai.”
Open Bible readerHausa Bible
Ruhu Mai Tsarki ya sauko a kansa a kamannin kurciya. Sai aka ji wata murya daga sama ta ce, “Kai ne Ɗana, wanda nake ƙauna. Ina jin daɗinka ƙwarai.”
Open Bible reader