Skip to content

Hausa Bible

Luka 3:16

Sai Yohanna ya ce wa dukansu, “Ni, ina yi muku baftisma da ruwa ne, amma akwai wani wanda yake zuwa wanda ya fi ni girma, har ban isa in kunce igiyar takalmansa ba. Shi ne zai yi muku baftisma da Ruhu Mai Tsarki da wuta kuma.

Open Bible reader