Hausa Bible
Luka 3:1
A cikin shekara ta goma sha biyar na mulkin Kaisar Tibariya ne, Buntus Bilatus yana mulkin yankin Yahudiya. Hirudus yana mulkin Galili. Ɗanˈuwansa Filibus yana mulkin Ituriya da Tarakunitas. Lisaniyas yana mulkin Abilene,
Open Bible reader