Hausa Bible
Luka 24:44
Sai ya ce musu, “Waɗannan su ne abubuwan da na yi magana a kai tun ina tare da ku, cewa dole ne a cika duk abin da aka rubuta a kaina a cikin Koyarwar Musa, da littattafan annabawa, da kuma Zabura.”
Open Bible readerHausa Bible
Sai ya ce musu, “Waɗannan su ne abubuwan da na yi magana a kai tun ina tare da ku, cewa dole ne a cika duk abin da aka rubuta a kaina a cikin Koyarwar Musa, da littattafan annabawa, da kuma Zabura.”
Open Bible reader