Hausa Bible
Luka 24:32
Suka ce wa juna, “Ashe, zuciyarmu ba ta ƙuna ba lokacin da yake magana da mu a hanya, yana bayyana mana Rubutacciyar Maganar Allah?”
Open Bible readerHausa Bible
Suka ce wa juna, “Ashe, zuciyarmu ba ta ƙuna ba lokacin da yake magana da mu a hanya, yana bayyana mana Rubutacciyar Maganar Allah?”
Open Bible reader