Skip to content

Hausa Bible

Luka 24:12

Amma Bitrus ya tashi wuf! Ya je wurin kabarin da gudu. Ya sunkuya, ya leƙa ciki, ya ga yadin lilin a ajiye a gefe ɗaya. Sai ya koma gida yana mamakin abin da ya faru.

Open Bible reader