Hausa Bible
Luka 24:10
Matan da suka gaya wa manzannin waɗannan abubuwa kuwa su ne, Maryamu daga Magadala, da Yowana, da Maryamu mamar Yakub, da waɗansu matan da suke tare da su.
Open Bible readerHausa Bible
Matan da suka gaya wa manzannin waɗannan abubuwa kuwa su ne, Maryamu daga Magadala, da Yowana, da Maryamu mamar Yakub, da waɗansu matan da suke tare da su.
Open Bible reader