Skip to content

Hausa Bible

Luka 23:8

Hirudus ya yi murna sosai da ganin Yesu, gama tun dā ma yana marmari yă gan shi, gama ya riga ya ji labarinsa yana kuma fata yă ga wani abin mamakin da Yesu zai yi.

Open Bible reader