Skip to content

Hausa Bible

Luka 22:61

Ubangiji kuma ya juya ya dubi Bitrus. Saˈan nan Bitrus ya tuna yadda Ubangiji ya ce masa, “Kafin zakara yă yi cara a daren yau, za ka ce ba ka san ni ba sau uku.”

Open Bible reader