Skip to content

Hausa Bible

Luka 22:47

Bai ma rufe baki ba, sai ga taron mutane suka zo. Yahuda, ɗaya daga cikin sha biyun ne, ya kawo su. Sai ya gusa kusa da Yesu domin yă sumbace shi.

Open Bible reader