Skip to content

Hausa Bible

Luka 22:42

Ya ce, “Uba, in ka yarda ka ɗauke mini wannan kwaf na wahala. Amma ba nufina ba, sai dai nufinka za a bi.”

Open Bible reader