Skip to content

Hausa Bible

Luka 22:37

Gama ina gaya muku, cewa wannan Rubutacciyar Maganar Allah da ta ce, ‘An haɗa shi cikin masu zunubi,’ dole ne ta cika a kaina. I, abin da aka rubuta a kaina yana kan cikawa.”

Open Bible reader