Skip to content

Hausa Bible

Luka 21:8

Sai ya ce musu, “Ku lura fa, kada wani yă ruɗe ku. Domin mutane da yawa za su zo a cikin sunana, suna cewa, ‘Ai, ni ne shi!’ da kuma, ‘Lokaci ya yi!’ Kada fa ku bi su.

Open Bible reader