Hausa Bible
Luka 2:48
Iyayensa kuma suka yi mamakin ganinsa a nan. Sai mamarsa ta ce masa, “Ɗana, don me ka yi mana haka? Ni da babanka mun damu sosai da ba mu gan ka ba.”
Open Bible readerHausa Bible
Iyayensa kuma suka yi mamakin ganinsa a nan. Sai mamarsa ta ce masa, “Ɗana, don me ka yi mana haka? Ni da babanka mun damu sosai da ba mu gan ka ba.”
Open Bible reader