Skip to content

Hausa Bible

Luka 2:25

To, a wannan lokaci akwai wani mutumin da yake zama a Urushalima, da ake ce da shi Simeyon. Shi mutum mai adalci ne, mai bautar Allah, kuma yana jiran ranar da za a ceci Israˈila. Ruhu Mai Tsarki kuwa yana tare da shi.

Open Bible reader