Hausa Bible
Luka 18:39
Mutanen da suke gaba suka tsawata masa yă yi shiru. Amma sai ya ƙara ɗaga murya da ƙarfi sosai, yana cewa, “Ya Ɗan Dawuda, ka ji tausayina!”
Open Bible readerHausa Bible
Mutanen da suke gaba suka tsawata masa yă yi shiru. Amma sai ya ƙara ɗaga murya da ƙarfi sosai, yana cewa, “Ya Ɗan Dawuda, ka ji tausayina!”
Open Bible reader