Hausa Bible
Luka 18:3
A nan garin kuma akwai wata macen da mijinta ya mutu wadda ta dinga zuwa wurin alƙalin tana roƙonsa cewa, ‘Ka ba ni hakkina cikin ƙarar da aka kawo a kaina.’
Open Bible readerHausa Bible
A nan garin kuma akwai wata macen da mijinta ya mutu wadda ta dinga zuwa wurin alƙalin tana roƙonsa cewa, ‘Ka ba ni hakkina cikin ƙarar da aka kawo a kaina.’
Open Bible reader