Skip to content

Hausa Bible

Luka 17:7

“Misali, a ce ɗaya daga cikinku yana da bawa wanda yake yi masa noma ko kuwa kiwon tumaki. Wane ne a cikinku in ya dawo daga gona zai ce masa, ‘Yi maza, ka zo ka zauna, ka ci abinci?’

Open Bible reader