Hausa Bible
Luka 17:6
Ubangiji ya amsa musu ya ce, “Idan kuna da bangaskiya da ta kai ko da misalin ƙwayar mastad, wadda ta fi ƙanƙanta ciki iri duka za ku ce wa wannan babban itace, ‘Ka bar nan, ka je ka tsaya a can cikin teku!’ Zai kuma bi abin da kuka ce yă yi.
Open Bible reader