Skip to content

Hausa Bible

Luka 16:1

Yesu ya ce wa almajiransa, “An taɓa yin wani mai arziki wanda ya ba wakilinsa kaya yă lura masa da su. Daga baya an kawo masa labarin yadda wakilin nan yana banza da kayan maigidansa.

Open Bible reader