Hausa Bible
Luka 15:29
Amma ya amsa wa babansa ya ce, ‘Duba, duk waɗannan shekaru, ina maka aiki kamar bawa, ban taɓa ƙin yin abin da ka ce in yi ba. Duk da haka, ba ka taɓa ba ni ko ˈyar akuya in kira abokaina mu ci da su ba!
Open Bible readerHausa Bible
Amma ya amsa wa babansa ya ce, ‘Duba, duk waɗannan shekaru, ina maka aiki kamar bawa, ban taɓa ƙin yin abin da ka ce in yi ba. Duk da haka, ba ka taɓa ba ni ko ˈyar akuya in kira abokaina mu ci da su ba!
Open Bible reader