Hausa Bible
Luka 15:20
Sai ya tashi ya kama hanya zai koma wurin babansa. “Tun yana daga nesa, sai babansa ya gane shi. Tausayi ya kama baban, ya tashi da gudu, ya je ya rungumi ɗansa, ya yi ta yin masa sumba.
Open Bible readerHausa Bible
Sai ya tashi ya kama hanya zai koma wurin babansa. “Tun yana daga nesa, sai babansa ya gane shi. Tausayi ya kama baban, ya tashi da gudu, ya je ya rungumi ɗansa, ya yi ta yin masa sumba.
Open Bible reader