Skip to content

Hausa Bible

Luka 14:21

“Bawan ya koma ya gaya wa maigidansa dukan abin da aka gaya masa. Haushi ya kama maigidan, sai ya ce wa bawan, ‘Yi maza, ka bi titi-titi da lungu-lungu na birni, ka tattara talakawa, da guragu, da makafi, da shanyayyu ka kawo su nan.’

Open Bible reader