Hausa Bible
Luka 14:10
Amma idan an kira ka biki, ka je ka nemi wurin zama marar daraja ka zauna, don in wanda ya kira ka ya zo, sai yă ce maka, ‘Zo nan, abokina, ka zauna a wannan kujera mai daraja.’ Wannan zai sa sauran mutanen da aka kira, su ba ka girma.
Open Bible reader