Hausa Bible
Luka 13:14
Amma shugaban majamiˈar ya ji haushi yadda Yesu ya warkar da ita a Ranar Hutu. Sai ya ce wa mutanen da suke nan, “Akwai ranaku har shida da ya kamata a yi aiki, ku zo a ranakun nan a warkar da ku, ba Ranar Hutun ba.”
Open Bible reader