Skip to content

Hausa Bible

Luka 12:58

Idan wani ya kai ƙararka a kotu, ka yi ƙoƙari ku shirya tun kuna a kan hanya. In ka ƙi, zai kai ka gaban alƙali. Alƙali kuma yă miƙa ka ga ɗan doka. Ɗan doka kuma yă sa ka a kurkuku.

Open Bible reader