Skip to content

Hausa Bible

Luka 12:53

Baba zai yi gāba da ɗansa, ɗan kuma yă yi gāba da babansa. Mama za ta yi gāba da ˈyarta, ˈyar kuma ta yi gāba da mamarta. Mamar miji za ta yi gāba da matar ɗanta, matar ɗan kuma ta yi gāba da mamar mijinta.”

Open Bible reader