Hausa Bible
Luka 12:37
Zai zama abin farin ciki ga bayin nan in har maigidan ya dawo ya same su ba su yi barci ba. Hakika ina gaya muku, zai cire babbar rigar da ya sa, yă ce musu su zazzauna, su ci abinci, saˈan nan yă bi kan kowane ɗayansu yă kawo masa abinci.
Open Bible reader