Hausa Bible
Luka 12:33
Ku sayar da dukan abin da kuke da shi, ku ba talakawa sadaka. Ku yi wa kanku ajiyar da ba za ta tsufa ba, wato dukiyar da ba za ta lalace ba ke nan a sama, inda ba ɓarawon da zai sace su, ba kuma garar da za ta lalatar da su.
Open Bible reader