Hausa Bible
Luka 12:3
Saboda haka, duk abin da kuka faɗa a ɓoye, za a ji shi a fili. Abin da kuka kuma faɗa a asirce, ko a cikin ɗakin da kuka rufe ƙofofinsa ma, za a yi shelarsa a kan rufin ɗakuna.
Open Bible readerHausa Bible
Saboda haka, duk abin da kuka faɗa a ɓoye, za a ji shi a fili. Abin da kuka kuma faɗa a asirce, ko a cikin ɗakin da kuka rufe ƙofofinsa ma, za a yi shelarsa a kan rufin ɗakuna.
Open Bible reader