Skip to content

Hausa Bible

Luka 12:27

Ku dubi yadda su fulawa suke girma mana. Ba sa aiki, ba sa saƙar kome, ba sa yi wa kansu riguna, duk da haka ina gaya muku ko Sarki Solomon da dukan girmansa bai taɓa yin ado kamar ɗaya daga cikinsu ba.

Open Bible reader