Hausa Bible
Luka 12:24
Ku dubi tsuntsaye mana! Ai, ba sa shuka, ba sa girbi, ba su da ɗakunan ajiyar abinci ko rumbuna, amma duk da haka Allah yana ba su abinci. Darajarku kuwa ta fi ta tsuntsaye sau barkatai!
Open Bible readerHausa Bible
Ku dubi tsuntsaye mana! Ai, ba sa shuka, ba sa girbi, ba su da ɗakunan ajiyar abinci ko rumbuna, amma duk da haka Allah yana ba su abinci. Darajarku kuwa ta fi ta tsuntsaye sau barkatai!
Open Bible reader