Hausa Bible
Luka 12:15
Ya ci gaba da yi wa mutane magana, ya ce musu, “Ku lura fa, ku yi nesa da kowane irin kwaɗayi, don yawan kaya ba shi ne samun rai ba.”
Open Bible readerHausa Bible
Ya ci gaba da yi wa mutane magana, ya ce musu, “Ku lura fa, ku yi nesa da kowane irin kwaɗayi, don yawan kaya ba shi ne samun rai ba.”
Open Bible reader