Skip to content

Hausa Bible

Luka 11:29

Saˈad da mutane suka dinga ƙaruwa wurin Yesu, sai ya fara cewa, “Wannan zamani mugun zamani ne. Suna nema a nuna musu wata alama, amma babu wata alamar da za a nuna musu sai dai ta Yona.

Open Bible reader