Skip to content

Hausa Bible

Luka 10:40

Marta kuwa aikin abinci ya ɗauke mata hankali, sai ta je wurin Yesu, ta ce, “Ubangiji, ba ka damu da yadda ˈyarˈuwata ta bar mini yin abinci ni kaɗai ba? Faɗa mata ta zo ta taimake ni mana.”

Open Bible reader