Skip to content

Hausa Bible

Luka 10:27

Mutumin ya ce, “An ce, ‘Ka ƙaunaci Ubangiji Allahnka da dukan zuciyarka, da dukan ranka, da dukan ƙarfinka, da kuma dukan hankalinka. Ka kuma ƙaunaci maƙwabcinka kamar yadda kake ƙaunar kanka’.”

Open Bible reader