Hausa Bible
Luka 1:5
A lokacin da Hirudus yake mulkin yankin Yahudiya, akwai wani firist mai suna Zakariya, na ƙungiyar firistoci na gidan Abiya. Sunan uwargidansa kuma Alisabatu, ita kuma ta fito daga zuriyar gidan Haruna ne.
Open Bible readerHausa Bible
A lokacin da Hirudus yake mulkin yankin Yahudiya, akwai wani firist mai suna Zakariya, na ƙungiyar firistoci na gidan Abiya. Sunan uwargidansa kuma Alisabatu, ita kuma ta fito daga zuriyar gidan Haruna ne.
Open Bible reader