Hausa Bible
Luka 1:35
Malaˈikan ya amsa ya ce, “Ruhu Mai Tsarki zai sauko a kanki, ikon Mafi Ɗaukaka kuma zai rufe ki. Saboda haka yaron nan da za a haifa, za a ce da shi mai tsarki, Ɗan Allah.
Open Bible readerHausa Bible
Malaˈikan ya amsa ya ce, “Ruhu Mai Tsarki zai sauko a kanki, ikon Mafi Ɗaukaka kuma zai rufe ki. Saboda haka yaron nan da za a haifa, za a ce da shi mai tsarki, Ɗan Allah.
Open Bible reader