Hausa Bible
Luka 1:27
Ya aike shi yă kai saƙo wurin wata yarinyar da aka yi alkawari za ta auri wani mutum mai suna Yusuf, daga zuriyar Sarki Dawuda. Sunan yarinyar kuwa Maryamu ne.
Open Bible readerHausa Bible
Ya aike shi yă kai saƙo wurin wata yarinyar da aka yi alkawari za ta auri wani mutum mai suna Yusuf, daga zuriyar Sarki Dawuda. Sunan yarinyar kuwa Maryamu ne.
Open Bible reader