Skip to content

Hausa Bible

Luka 1:20

Amma ga shi ka ƙi ka yarda da saƙo wanda za a cika shi a lokacinsa. Saboda haka, tun da ka ƙi ka yarda, ba za ka ƙara iya yin magana ba, sai ranar da alkawarin nan ya cika.”

Open Bible reader