Skip to content

Hausa Bible

Littafin Mahukunta 9:31

Ya aiki jakadu wurin Abimelek a Aruma, ya ce, “Ga fa Ga'al, ɗan Ebed, da 'yan'uwansa sun zo Shekem, suna kutta garin ya tayar maka.

Open Bible reader