Skip to content

Hausa Bible

Yahuza 1:15

domin yă aikata hukuncinsa a kan kowa. Zai nuna wa marasa hali iri na Allah dukan aikinsu na rashin halin Allah. Zai tone dukan mugayen maganganun da masu zunubi marasa hali iri na Allah suka faɗa game da shi.”

Open Bible reader