Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 9:24

Sai Farisiyawan suka sāke kira mutumin nan da yake makaho a dā, suka ce masa, “Ka faɗa gaskiya don ka ɗaukaka Allah. Mu kam, mun san mutumin nan da ya warkar da kai mai zunubi ne.”

Open Bible reader