Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 8:59

Da Yesu ya faɗa wannan magana sai suka ɗebo duwatsu domin su jejjefe shi. Amma Yesu ya ɓoye kansa, ya fita ya bar Haikalin.

Open Bible reader