Hausa Bible
Yahaya 8:52
Sai Yahudawan suka ce masa, “To, yanzu kam, mun tabbata kana da aljani. Ai, Ibrahim da annabawa sun mutu, amma kai ka ce, ‘Duk wanda yake biyayya da koyarwata ba zai taɓa mutuwa ba sam.’
Open Bible readerHausa Bible
Sai Yahudawan suka ce masa, “To, yanzu kam, mun tabbata kana da aljani. Ai, Ibrahim da annabawa sun mutu, amma kai ka ce, ‘Duk wanda yake biyayya da koyarwata ba zai taɓa mutuwa ba sam.’
Open Bible reader